Auwal Fudiyya Albarnawy da imran yusuf muhammad , MUN kasance ne abokan juna kuma aminai ne ,
Auwal Fudiyya Albarnawy abokina ne sossai , haka shima a wurin sa ni abokin sa sane ,
Auwal Fudiyya mutum ne mai yawan rubuce rubuce a shafin net kuma masani a harkar net , shi yasa ma wasu suna kiran sa da wizard , da net guru, da wapmastre,
SANNAN Auwal mutum ne mai karrama manya da abokai masu MATUKAR imani , Auwal a. Siyasar shi Bai yarda yayi abota da mutumin da Bai da abu uku, waton imani da ilimi da kuma akhlaq ,
Auwal Fudiyya ya kasan ce mai yawan abokai da kuma masoya ,
Ina rokon Allah da ya taimakawa abokina Auwal da masoyan mu baki daya , Wslm
Daga auwal/imran group