Friday, 21 October 2016

Auwal Fudiyya Albarnawy da Imran Yusuf Muhammad

Auwal Fudiyya Albarnawy da imran yusuf muhammad ,  MUN kasance  ne abokan  juna  kuma aminai  ne ,
 Auwal  Fudiyya Albarnawy  abokina  ne  sossai ,  haka shima  a wurin sa ni abokin sa sane ,



Auwal  Fudiyya  mutum ne mai yawan rubuce  rubuce  a shafin  net  kuma masani  a harkar  net ,  shi yasa  ma wasu suna kiran sa da  wizard ,   da net guru,  da wapmastre,



SANNAN  Auwal  mutum ne mai karrama  manya da abokai  masu MATUKAR  imani ,  Auwal  a.  Siyasar  shi Bai yarda  yayi abota da mutumin da Bai da abu  uku,  waton  imani  da ilimi  da kuma akhlaq ,





 Auwal Fudiyya  ya kasan ce mai yawan abokai  da kuma masoya ,


Ina rokon  Allah  da  ya taimakawa  abokina Auwal  da masoyan  mu baki daya ,  Wslm


Daga auwal/imran  group